Labarai

Hanyoyin Makircin Shedan Da Jama’arsa Shedanu Ya Fito Fili Yanzu

Daya Daga Cikin Hanyoyin Makircin Shedan Da Jama’arsa Shedanu Ya Fito Fili Yanzu

Daga Sani Twoeffect Yauri

Kyawawan ‘yan mata da sauran mata masu son kwalliyar zamani, ku yi hattara da wannan irin rigar mamar da ake kira da “Push Up Bra ” (Wato Rigar Mama Mai Turo Nono Sama).

An gano wani ruwa a kunshe a cikin rigar mamar da wasu ababe daban-daban wadanda za su iya haddasa cutar daji wato Cancer a Turance.

Makircinsu na kokarin yada cutar daji ya fito fili yanzu. Saboda haka mata a kiyaye.

 

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.