Kannywood

Hamisu Iyantama Ya Shigar Da Karar Wani Dan Jarida Kan Rubutun Cin Zarafin Yan Fim

Daga alhajisheshe

JIN DADI TARE DA JINJINA GA MAI GIRMA EXCELLANCY HAMISU LAMIDO IYAN TAMA BISA NAMIJIN KOKARI WAJAN SAMA MANA ‘YAN,CHI WAJAN MUTANAN DA SUKE TAKE LAIFIN SU DA LAIFIN WASUN SU SU DINGA HANGEN LAIFIN YAN FIM TARE DA CIN ZARAFIN MU A KAFOFIN SADARWA.

Takardar Kara Ce Wannan Da Hamisu Iyan tama Ya Maka Wani Dan Jarida Mai Suna Indabawa A Kotu Bisa Rubutun Rashin Adalchi Da Yake Yi Akan Yan Fim Yana Cewa Yan FIM Suna Lalata Tarbiyya 💔

Me Yasa Mutanan Gari Suka Raina Yan FIM Ne? Ko Dan Yan FIM Basa Daukar Matakin Daya Dace Akan Su Ne?

Me Yasa Mutanan Gari Suke Cewa Yan FIM Suna Bata Tarbiyyar Iyalan Su? Ko Dai Su Mutanan Garin Basu Da Tarbiyyar Da Zasu Iya Bawa Iyalan Su Ne? Shiyasa Suke Jiran Yan FIM Su koyawa Iyalan Nasu Tarbiyya?

Me Yasa Kullum Mutanan Gari Ke Take Laifin Su Suna Hango Laifukan Yan FIM? Bayan Addinin Musulunchi Yayi Hani Ga Musulmun Kwarai Da Ya Dinga Take Lafukan Shi Yana Hango Laifukan Wasu. Yin Hakan Ba Koyarwa Addinin Musulunchi bane.

Daga Karshe Ina Kara Jan Hankalin Mutane Da Su Guji Aibata Mu Da Aibata Sana,ar Mu Don Gudun Abinda Ka Iya Zuwa Ya Dawo 👈🏿🙅🏼

Dan FIM Mutum Ne Irin Ka, Musulmi Ne Irin Ka, Dan Kasa Ne Irin Ka, Mai Fatan Kamawa Da Dunia Lafia Ne Irin Ka, Ba Ka Da Wuta Ba Ka Da Aljannah Sannan Ba Ka Da Ikon Yiwa Mutum Hisabi. Don Haka Kayi Fatan Alkhairi Ga Dan,uwan Ka Don Kai Ma Alkhairin Ya Bika Zuwa Karshen Rayuwar Ka.👈🏿

#alhajisheshe✍🏻

Tags

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.