Albums Trailer

Hamisu Breaker Zai Saki Sabon Album Dinsa

Sanarwa akan ranar da shahararren mawakin hausa na arewa Hamisu Breaker zai saki sabon kundin wakokinsa mai suna “Alkairee Ep Album ”

Mawakin ya bayyana ranar da zai sarki wannan kundin wakokin a shafinsa na sada zumunta na Instagram, inda yace zai sakeshi ranar 21 ga watan July 2021, wato ranar laraba daya ga Sallar idi babba.

Kudin nasa ya samu kwararrun makada daban daban wanda suka hada,

Kasheepu Kida, Prince Production, Mai Atampa, Abdul Ziro, Zahraddin, Isma’il Guitar,

Mai Zanen Sura, Sadiq Graphic

Wannan kundi zaku sameshi a kafafan watsa wakoki na duniya kamar haka,

iTunes, Shazam, Apple, Audiomack, YouTube, ArewaBlog, Da Sauransu,

Sai a jirayeshi domin yazo da wakoki masu zafi kamar haka

1- Manyan Mata
2- Assalamu Alaiki
3- Habibty
4- Soyayya
5- Ki Bani Dama
6- Na Fara Soyayya
7- Muradin Zuciya
8- Gimbiya
9- So Gaskiya Ne
10- Sirrina
11- Kada Ki Barni
12- Dani Dake
13- Sarauniya Ta Boye
14- Jinin jikina

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: