Kannywood

Hamisu Breaker Ya Zama Mawakin Hausa Na Farko Daya Samu Masu Sauraro 1miliyan A Apple Music

Mawaki Hamisu Breaker ya zama mawaki na farko da ya fara samun mabiyansa masu sauraron wakokinsa a apple music daga arewa.

https://www.instagram.com/p/CUOfZn6orwT/?utm_medium=copy_link

Hoton Da ya bayyana a shafinsa na Instagram.

Mawaki Hamisu Breaker ba wannan ne kadai na farko da ya fara samun nasarori a mawakan najeriya bangaren arewa.

Mawakin ya kasance matashi me nasarar a rayuwarsa tun lokacin da wakarsa ta jaruma ta samu masoya daga ɓangarori daban daban na wannan duniyar.

Kuma ya kasance mawaki na farko da ya fara sauya mawakan arewa aka farajin wakokin hausa a duniya.

Shin ko me zakuce akan wannan mawakin?