Kuna ina masoya wakokin Hamisu Breaker, idan baku manta mawaki hamisu breaker ya sakarmuku sabon kundin wakokin da kuke ta jira a yau,
Mawakin ya cika Alkawarin da yayi na sanarwar da ya fitar a sati da ya wuce, inda mawakin yace ” Alkhairi Ep zan Sakarmuku shi ranar 21 ga wannan wata” mawakin yafitar da sanarwar a shafinsa na sada zumunta.
Yanzu haka kuma iya samun kudin wakokin gaba daya a shafinsa na,
1- YouTube
2- Audiomack
4- Spotify
5- Apple Music
Da Sauransu
Suna nan zuwa A Wannan Shafin
Add Comment