Duk Masu Nuna Jin Dadi Da Shewa Kan Irin Cin Mutuncin Da Nura Hussain Yayi Kan Sheikh Dr Ahmad Abubakar Gumi Yau Dai Cikin Ikon Allah Gashi Nura Hussain Ya Bayyana Kuskuren Tare Da Naiman Afuwa Ga Dr Ahmad Gumi,
Alhamdulillah, Haka Akeso Idan Kayi Kuskure Kuma Ka Fahinci Kayi To Ka Gyara Cikin Gaggawa, Hakika Nura Hussain Yayi Abunda Ya Dace Kuma Muna Fatan Hakan Zai Zama Izina A Gershi Dama Masu Niyar Cin Mutuncin Malamai,
- Advertisement -
A Karshe Ina Jinjinawa Sheikh Ahmad Gumi Da Irin Nuna Dattaku Da Illmi Gurin Tarbar Mahaifin Nura Hussain Da Shi Kansa Nura Hussain Tare Da Yafemasa Abisa Cin Mutuncin Da Yayi Masa,
Daga Auwal M Kura