Kannywood

Hadiza Gabon Ta Gargadi Yan Mata Sababbin Shiga Masana’antar Kannywood

“Ina bawa ƴan uwana mata shawara kada’ dan kunga ƙawar ku tana hawa mota mai tsada kuma kuce sai kun siyi mota.

Dalili shine bakisan yadda ita tai’ tai ta samu ba, kubi a hankali kada kuce sai kun zama wasu ko ta halin ƙaƙa, da rarrafe ake tashi.

~ Cewar Jaruma Hadiza Gabon

© AMINTACCIYA