Hadarin Mota Ya Ci Mutane 12 A Hanyar Damaturu

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Talla

Hadarin Mota Ya Ci Mutane 12 A Hanyar Damaturu

Hadarin motar da ya faru a yammacin jiya a babban titin Ngelzarma/damaturu.

Talla

Motar Gombe line ce mai Number Gombe Nafada- 244XA

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 661

Motar ta fito ne daga Maiduguri zuwa Gombe har ma Allah ya yi wa Mutum 12 rasuwa take, wasu kuma sun samu rauni mai tsanani.

Daga cikin wadanda suka yi hadarin akwai daliban jami’ar Maiduguri wadanda suka taso daga makaranta zuwa hutun yajin aiki, inda 7 daga ciki Allah ya yi musu rasuwa.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: