Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Gayyaci Sheik Ahmad Gumi Zuwa Taro Kan Matsalar Tsaro A Arewa

Mai bai wa shugaban Nijeriya shawara kan al’amuran tsaro, Janar Babagana Munguno, tare da daukacin gwamnonin arewa maso yammacin kasar sun yi zama a Kaduna don tsara dabarun kawo karshen matsalolin tsaron da ke addabar jihohin.

Ganawar ta kuma hada har da sauran shugabannin al’umma. Ciki har da Sheik Ahmad Gumi.

Daga Suleiman Abba (TBABA)

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: