Daga Ibrahim Da’u Mutuwa Dole
Gwamnatin tarayyar Nijeriya ta buɗe shafin intanet na musamman domin yin rajistar samun allurar rigakafin cutar corona.
Shafin yana karkashin kulawar hukumar lafiya a matakin farko wato National Primary Health Care Development Agency (NPHCDA), wadda ita ce za ta jagoranci yi wa ‘yan Nijeriya allurar rigakafin.
Ga masu bukatar sai su bi ta wannan shafin nasu 👇👇
http://nphcdaict.com.ng/publicreg/
Add Comment