Gwamnatin jihar Kano ta umarci dukkan ma’aikatan jihar da su kasance a gida, ban da wadanda ke kan mahimman ayyuka, don hana yaduwa da bazuwar cutar Covid19 (Corona Virus).
Haka kuma, an umarci dukkan cibiyoyin taro da wuraren kallo dasu dakatar da ayyukansu a cikin Jiha.
The Kano State Govt has directed all workers in the State to stay at home, with the exception of those on essential services, in order to prevent the spread of covid 19. Also, all event centres and viewing centres have been ordered to shutdown in the State. pic.twitter.com/mswUQ5PKlK
— Peacock (@dawisu) January 19, 2021
Sedai kuma hakan ya jawo cece kuce inda jamaa da dama suka mayar da martani game da wannan hukuncin da gwamnatin tayanke.