Gwamnatin Kano Ta Amince Da Samar Da ICT Center A Sensorship Board


0 547

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

A zaman da tayi Ranar Laraba, Majalisar zartarwar jihar Kano karkashin jagorancin Mai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje ta amince da aikin samar da dakin Fasaha (ICT CENTRE) a hukumar Kano State Censorship Board, wacce zaa kashe makudan kudi har sama da Naira Miliyan Goma sha shida…

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 321

-Advertisement-

Censorship Board ta nemi Gwamnatin ta samar mata da dakin fasaha wanda zai bata damar zama dai dai da wannan zamanin a bangaren sadarwar zamani, musammam yadda ayyuka masu yawa suka koma Digital..

  1. Shugaban Hukumar Malam Ismael Naabba Afakallah ya godewa Gwamna Ganduje akan amincewa da yayi na samar da wannan aikin a Hukumar, sannan ya yabawa yan Majalisar zartarwa da suka bayar da shawarwarin ganin aikin ya tabbata, haka nan ya jinjina Kwamishinan yada labarai Malam Muhammadu Garba wanda Hukumar Censorship Board ke karkashinsa…

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.