-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Gwamnatin Jihar Jigawa Ta Gina Sabbin Asibitoci Guda 287 A Cikin Shakaru 3


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Daga Engr Magaji Abdullahi Mallammadori

Gwamnatin Jihar Jigawa, Karkashin Jagorancin Gwamna Muhammad Badaru Abubakar Ta Gina Sababbin Asibitoci Har Guda 287 A Mazabu.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 659

- Advertisement -

Bincike Ya Nuna Cewa A Tarihin Jahar Jigawa, Wannan Ne Karon Farko Da Aka Taba Samun Gwannatin Da Cikin Shekara Uku Kacal, Ta Gina Kananun Asibiti ( Primary Health Care ) Da Adadinsu Yakai Guda Dari Biyu Da Tamanin Da Bakwai,( 287).

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: