Labarai

Gwamnatin Jahar Kano Ta Rabawa Jami'an Tsaro Motoci Dan Kara Tsaro

LABARI CIKIN HOTUNA
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya raba motoci 29 na kimanin naira miliyan 300 ga jami’an tsaro a jihar ta Kano don tabbatar da ingantaccen tsaro a fadin jihar.
 
Gwamnan jahar kano dr Abdullahi Umar Ganduje Ya Rabawa jami’an tsaro na jahar kano motocin dan inganta tsaro
Gamnan umar ganduje.
Allah Ya Kara Tsaremu Baki Daya
Daga Comrade Salim Abubakar Imam Jingir.

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.