Labarai

Gwamnan Ondo Ya Bawa Makiyaya Wa’adin Mako Daya, Da Su Fice Daga Jiharsa

Dga Comr Abba Sani Pantami

Gwamnan Jihar Ondo Rotimi Akeredolu, ya bada wa’adin mako daya ga makiyaya su bar kungurumin jejin da ke cikin jiharsa.

Gwamnan ya bada wannan wa’adi ne a yankurin da yake yi na kawo karshen matsalar garkuwa da mutane da sauran ta’adin da ake yi a jihar.

Sanarwar Rotimi Akeredolu ta fito ne kai tsaye a shafinsa na Twitter, a ranar Litinin 18 ga watan Junairu. 2021.

#Rariya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: