Gwamnan Jihar Nasarawa A.A Sule Ya Ziyarci Dangote Gabanin Kaddamar Da Matatar Man Fetur A Jihar Lagos
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya ziyarci shugaban rukunin Dangote, Aliko Dangote, gabanin kaddamar da matatar mai na kamfanin a jihar Legas.
Shugaban Ƙasar Najeriya, Muhammadu Buhari, ne zai kaddamar da aikin kaddamar da matatar man fetur ɗin a gobe Litinin 22 ga Mayu, 2023.”
Gwamna Sule, ya bayyana hakan ne a wani sako da ya wallafa a shafinsa na Facebook ranar Lahadi.
📸: – Gwamna Abdullahi Sule
Add Comment