Siyasa

Gwamnan Jihar Edo Ya Fice Daga Jam’iyyar APC

Labarin da muka samu yanzu shine Gwamnan jihar Edo Godwin Obasekj ya fice daga jam’iyyar APC mai mulki bayan kasa tsalle tantancewa yan takarar gwamnoni da Kwamitin jamiyyar ya kafa.

Zamu kawo muku cikakken bayani nan gaba.

About the author

Haarun

Co-founder Arewablog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Advertisement