Labarai

Gwamna Zulum ya karyata Jita jitar da ake yadawa cewa yataba zuwa Gidan Abba kyari

Gwamnan Borno Farfesa Babagana Umar Zulum ya karyata vedion dayake yawo a kafar sada zumunta cewa yataba zuwa Gidan Abba kyari, Wanda Abba kyarin ya Dora a shafin sa Na sada zumunta.

Gwamnan yace shi kam baima San hanyar Gidan Abba kyari ba.

Hakan ya biyo bayan bullar wani vedio akafar sada Wanda ke nuna cewa Gwamnan ya ziyarci Abba kyari a wani lokaci, Gwamnan yace shi baima San Gidan Abba kyari ba bare ace yataba zuwa Gidan sa.

Yayi bayanin yadda aka dauki vedion a wani lokaci da suka hadu a wani wuri, Gwamnan yayi bayanin inda aka dauki vedion inda yace ba a Gidan Abba kyari aka dauki vedion ba.

Mai magana da yawun Gwamna Zulum Malam Isa gusau ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da Gwamnan ya rattabawa hannu a ranar Laraba 4 ga watan Agusta 2021.

Daga Kabiru Ado Muhd.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: