-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Gwamna Yari Ya Bawa Kungiyar izala Buhun Kudi


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

KYAUTAR BUHUN KUDI DA GWAMNA YARI YA BAIWa KUNGIYAR IZALA YA JAWO CECE-KUCE

Daga Bilya Hamza Dass

A jiya Asabar ne aka kawo karshen wa’azin jiha da ‘Kungiyar Izalatul Bidi’ah wa Ikamatus Sunnah ta shirya a jihar Zamfara.

Taron wanda ya hada manyan Malaman Kungiyan da suka hada shugabanta na Kasa Shaik Abdullahi Bala Balau, Babban Sakataren ta Shaik Kabiru Haruna Gombe, Malam Abubakar Giro da sauran manyan Malamai ne suka gudanar da wa’azi a wajen.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 660

- Advertisement -

Babban abinda ya jawo cece-kuce musamman a kafafen sada zumunta na ‘Facebook’ shine yadda aka bayyana tare da nuna buhun kudi da gwamnan jihar Abdul-Aziz Yari ya bayar ga ‘Kungiyar wanda wasu majiyoyi suna cewa kudin ya kai naira milyan 26. Ganin cewa jihar Zamfara tana daga cikin jahohin arewa da suke fama da matsanancin yunwa, rashin tsaro, kashe-kashe da sace-sace.

Mutane sun yi ta rubutu da kafawa gwamnan hujja da wasu zantuka da ya yi a baya wanda yake magana akan dalilan da suke haifar da rikice-rikice a jihar tashi tsawon shekaru. Wasu suna ganin hakan yanada nasaba da siyaya musamman lokacin da yarage kasa da wata guda kafin fara harkokin siyasa.

Ko yaya kuke kallon wannan lamarin?

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: