Labarai

Gwamna Wike Yabi Sahun A Sauke Manyan Jami`an Tsaro

Gwamna Wike yabi Sahun masu kiraye-kiraye kan gwamnatin tarayya kan canza manyan jami’an tsaro domin magance matsalar tsaron daya addabi Najeriya

Daga El-farouq jakada

Gwamnan Jahar ribas Nyesom Wike yabi Sahun mutanen dake Kiran gwamnatin tarayya na canza wasu daga cikin manyan jami’an tsaro domin shi kadaine mafita a kasar.

Wike yayi wannan kiran a jiya juma’a yayin bikin tunawa da ƴan mazan jiya daya gudana a fadar gidan gwamnatin Jahar ribas dake port Harcourt.

Idan bamu manta ba akwai hukukomi da jama’a da dama wanda suketa irin kira ga gwamnatin tarayya Nijeriya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: