Kannywood

Gwamna Ganduje Ya Dawo Daga Rakiyar Yan Film – Moppan

GWAMNA GWANDUJE YADAWO DAGA RAKIYAR ‘YAN FIM.

Mai girma Gwamnan Kano Dr Umar Abdullahi Ganduje OFR, Khadimul Islama, Shugaban Gwamnonin Arewa, Ya fara katsewa da lamarin masu sana’ar hausa fim. domin acewarsa yana kokwanta akan niyarsu ta kara bunkasa al’adun hausa.

 

Gwamna Ganduje yayi wannan furucin alokacin daya amshi bakuncin kungiyar Moppan bisa jagorancin Kabiru Mai Kaba, da Alasan Kwalli Bakin Wake. sun kawo ziyarne dan yin gaisuwar ban girma kuma su nuna mubayi’a akan tafiyar Gandujiyya.

Anan, Gwabna yay masu godiya ya yi murna da zuwansu, kuma yasha alwashin tallafa masana’antar kannywood, wajen zuba hannun jari da gwabnati zata yi. sannan yace: ya kama ta suma su gyara salon sana’ar tasu, domin bakin al’adu sunyi yawa aciki.

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.