Labarai

Gwamna El-Rufai Ya Jagoranci Rabawa Mata 2,500 Tallafin Naira Miliyan 200 Domin Su Ja Jari

Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya jagoranci raba wa mata 2,500 tallafin maira milyan 200 a matsayin tallafi da kudaden jari domin su yi kasuwanci su tallafawa iyalansu.

Shirin mai taken “Kaduna State Women Empowerment Fund” (KADSWEF), Gwamnan El-Rufai ne ya kirkiro shi kuma yake aiwatar dashi da kansa ta karkashin ma’aikatar kula da harkokin jin kan jama’a na jihar Kaduna.

Rajotanni sun nuna cewa kimanin mata 348 ne za su amfana da shirin kafin a kammala tantance ragowar.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: