Gwamna El-Rufa’i Na Neman Shugaban Kungiyar Kwadago Ruwa A Jallo

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Daga Comr Abba Sani Pantami
Gwamnan Kaduna Nasir Ahmed El-Rufa’i ya ce yana neman Shugaban kungiyar kwadago ta kasa, Ayuba Wabba da wasu mutane ruwa a jallo.

Gwamnan ya ce ana nemansu ne bisa laifin yi wa tattalin arziki zagon kasa da lalata kayan gwamnati karkashin dokar laifuka ta Miscellaneous Offences Act.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 773

El-Rufa’i ya ce duk wanda ya san inda ya ke buya ya sanar da Ma’aikatar Shari’a ta jihar inda za a ba shi kyauta mai tsoka.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: