Dan Majalisa mai wakiltar Funtua Dandume Hon Muntari Danduntse Ya Caccaki Gwamanatin Shugaba Mohammadu Buhari
Inda Ya Bayyana cewa Agaskiyar Magana Gwamnatin Baba Buhari Gwamnati CE Ta Dan Azumi Ma’ana Gwamnatin Yunwa CE Domin Babu Kyakkyawan Tanaji Ga Talakawa Na Sama Masu Saukin Rayuwa.
Dan Majalisan Ya Kara Da Cewa Maganar Gaskiya Gwamnatin Buhari Ta Gaza Ga Talaka Shawarata Ga Talaka Shine Ku koma Gona Tunda Wannan Gwamnati Ta Dan azumi Ta Gaza
Dan Majalisar Ya Bayyana Hakane A wajen Taron karban Wasu Daga Cikin ‘ya yan Jam’iyar PDP Da suka Koma Apc Da Akayi A Funtua Kwanakin Baya
Me Zakuce?
Add Comment