Dubban magoya bayan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ne suka fito a birnin Kano domin gudanar da sallolin godiya ga Allah da kuma yi wa Buhari fatan Alkhairi.
Mai taimakawa shugaban Kasa ta musamman kan kafafen yada labarai Sha’aban Sharada ne ya shirya gangamin.

Add Comment