Labarai

Gobara Ta Tashi A Babbar Kasuwar Katsina

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

Daga Comr Nura Siniya

Gobara ta kama a babbar kasuwar (Central Market) Katsina har tana neman shiga cikin sabuwar tasha yanzu haka.

Muna rokon Allah ya tsayar da ita mayar da mafi alkairin abinda aka rasa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: