Hausa Hip Hop Labarai

Gaskiyar labari akan rasuwar mawaki 442 daga

Abokan Mubarak Abdulkarim (Mr. 442), S Bros da OviZta, sun lashe amansu, bisa kalaman da su kayi na cewa hukumomin ƙasar Nijar sun kashe musu dan uwa, 442 tare da cefa Mr. Ola of Kano cikin hali mara dadi.

S Bros yace 442 da Ola of Kano su na nan a raye basu mutu ba, kuma ma akwai yiwuwar a sake su.

Masoyan 442 da Ola of Kano, sun ji ba dadi lokacin da aka fara yada jita-jitar a kafafen sada zumunta.

About the author

habibjs

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.