Gaskiya Abbinda Boko Haram Suka Kashe Adadin Fa Ya Karu
An gano cewa Sojoji 113 ne aka kashe a harin da Boko Haram suka kai a Metele da ke jihar Borno.
- Advertisement -
Har ila yau, akwai kuma wasu dakarun Sojoji 153 da har yanzu ba a gano inda suke ba
A baya hukumar sojin ta ce jami’an sojoji 13 ne suka rasu a sakamamakon harin da ‘yan ta’addan suka kai a ranar Lahadi…
Allah Ya jikan Mazan Nageriya Soja Marmari Daga Nesa…..