-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Ganduje Yayi Alwashin Maka Kwankwaso Gaban EFCC


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Gwamnan jihar kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa tsohon gwamnan jihar Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya karkatar da wasu mukudan kudade wanda za ai gyaran tituna dasu yayi amfani dasu wajen tallafawa takararshi ta shugaban kasa a shekarar 2015.

Ya yinda yake bayyana yadda aka karkatar da kudaden , Ganduje wanda shine mataimakin Rabiu Kwankwaso kuma komishinan kananan hukumomi lokacin  yace “nine mataikin gwamna lokacin da akayi aikin, kaso 90% daga cikin kudin aiyukan kananan hukumomi 44 suka bayar yayinda kaso 10 kuma shine gwamnatin jiha ta bayar. Y a cigaba da cewa kwankwaso ya karbi kaso 90% daga kananan hukumomi 44 dake kano, yayinda yayi amfani dasu wajen jawo hankulan jamaa kan su zabeshi a matsayin dan takarar shugaban kasa”.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 86

- Advertisement -

Gandujen ya cigaba da cewa “mutanen kwankwasiyya suna kamfen da aikin 5km wanda kwankwaso yayi  amma na tona musu asiri”

A bayane dai Shugaban Jaridar DailyNigerian Jaafar Jaafar ya wallafa wasu fayafayan bidiyo inda a ciki akaga Gwamna Ganduje na karbar na goro a hannun yan kwangila.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: