Ganduje Ya yi Kira Ga Magoya Bayansa

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Ganduje ya yi kira ga magoya bayansa
Sakamakon zaben gwamnan Kano
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje dan takarar jam’iyyar APC ya yi kira ga magoya bayansa su kwantar da hankalinsu.
Wannan na zuwa bayan bayyana sakamakon Nassarawa, karamar hukuma ta karshe da ta rage a kammala tattara sakamakon dukkanin kananan hukumomin jihar inda sakamakon ya nuna PDP mai hamayya ce kan gaba.
Cikin wata sanarwa da mai takaimawa gwamnan kan kafofin sadarwa na Intanet Salihu Tanko Yakasai ya fitar ya ce suna kira ga magoya bayansu su jira sanarwar karshe daga bakin shugaban hukumar zabe na jiha.
“Sakamakon karamar hukumar Nasarawa da aka kawo shi ne na karshe amma akwai sauran aiki,”
Sai an hada lissafin abun da APC ta samu, da wanda PDP ta samu sannan a duba ratar da Jam’iyar mai rinjaye ta samu, sannan daga karshe a yi la’akari da yawan adadin kuri’un da aka soke zabensu, idan sun haura rinjayen da Jam’iyar da ke kan gaba ta samu to ya zama wajibi a sake zabe a guraren da aka soke zabe,” in ji shi.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
Talla

Hukumar Karota Ta Kama Mota Cike Da Tabar Wiwi

1 of 661
Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: