SANARWA!
Muna kira ga magoya bayan Mai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR su ci gaba da kwantar da hankalin su domin Allah Ya tabbatar muna da nasara. Hukumar zabe ta fara sanar da sakamako kuma ba chanji da abunda muke da shi a kasa kamar yadda agent din mu duk suka aiko muna.
Sun yi abunda suka yi a kwaryar Kano, mun shafe ta a sauran kananen hukumomin wajen Kano, dan haka ina amfani da wannan dama na taya mu murnar lashe wannan zabe, kuma Alhamdulillah da Allah Ya tabbatar muna da Kano ta zama ta Ganduje ce.
Salihu Tanko Yakasai
Special Adviser Media
Government House Kano
March 11, 2019.