Kannywood

Fim Din Nadeeya Ya Hada Kudi Kimanin Naira 645,000

ππ€πƒπ„π„π˜π€ π‡πšπ¬ 𝐀 πƒπžπœπžπ§π­ π–πžπžπ€πžπ§π!

Fim din NADEEYA ya hada kudi Naira Dubu Dari Shida da Arbain da Biyar (₦645,000) a ranakun sa na karshen mako (1st weekend collections).

Fim din kwantai ne, yayi shekara biyu da dauka, ya kuma samu tsaiko ne ta dalilin masu fim din basuyi shi da niyar futar dashi a sinimu ba. Tsananin hasken tauruwar RAHAMA SADAU ce tasa fim din yayi wannan motsin.

Zamuga ko ranakun satin sa zayyi kokari sakamakon yabo dayake samu daga yan kallo? Lokaci ne zai tabbatar da haka.

Rahama Sadau Ta Sadaukar Da Duk Kudin Da Sabon Film Din β€œNADEEYA” Ya Hada (Bidiyo)

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Advertisement