- Advertisement -
⭐⭐⭐Fanan Is a Sure Shot Hit⭐⭐⭐
Fim din FANAN ya kawo kudi Naira Milyan Daya da Dubu Dari Tara da Casain da Takwas da Dari Biyar (₦1,998,500) a ranakun karshen makon sa na farko (first weekend).
Fim din FANAN ya samu babbar nasara a Boxoffice, sanin kowa ne samun irin wannan manyan kudi sai a wani babban ranakun hutu (Holidays) kamar Idi ko Kirsimeti ake samun su, amma shi FANAN ya hadasu a ranakun da babu wannan hutu (Non-Holiday).
Fim din fanan ya hada manyan jaruman kannywood irinsu.
Ali Nuhu, Sani Danja,Mansura Isah, Yakubu Muhd, da kuma yayansu.
Wakar fim din wace umar m shareef ya rera kusan ka iya cewa itace taja ragamar shirin.
A kwana kusa sun kace finafinai biyu ne sukayi irin wannan nasara dashi da FATI THE MOVIE.
CONGRATS TO THE TEAM! 🎉🎊🎉
@boxofficekannywood