1-Alkibla
Film ne Mai Hade Da Fadakarwa Tare Da Ganin Yadda Alkibla Wasu Take Chanzawa
Yan Wasa
==========
Adam zango
Fati Washa
Da Sauransu
Wani labarin dai sai kun kalla .
2-Tafaru Ta Kare Mijin Makauniya
≠========
Shin Makauniyar Ce Ko Kuwa Tana Gani Ya Aureta Amma Iya Kawo Karuwai Gidan Shi Dik A Tunaninsa Makauniya Ce Irin Mara Baiwa.
Yan wasa
========
Adam Zango
Hafsat Idris Barauniya
Da sauransu
To Dai Sai Kun Kalla
Kuna Iya Neman Film Din A Kasuwa
Sai Kunzo
Add Comment