Sabon shirin nan da kuka dade kuna jira wato fim din ” Mujadala Remake ” domin kallon abinda shirin yazo dashi na musamman wato a koda yaushe, Nishadantarwa fadakarwa ga masu kallo a koda yaushe.
Jaruman Fim Din:-
Umar M Shareef, Abdul M Shareef, Dan Iya, Ali Nuhu, Da Sauransu,
Maryam Yahya, Bilkisu Abdullahi,
Daga Kamfanin Maishadda
Part 1&2
Part 3&4
Add Comment