Fati Muhammed Tace Ta Daina Film Kuma Ta Daina Auren Dan Film

1 3,424

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Mutane masu tarin yawa suna ta tambayar ina jarumarsu Fati Muhd ta shiga kwana shekaru kusan tara ba cikakken labarin ta?. Yawan tambayarne yasa muka cigita nahiyar da jarumar ta shiga akadaina jin koda motsin ta bare maganar ta.

 

Fati muhammed yar asalin garin Adamawa ce, domin anan aka haifeta aka yaye ta Yola dake Adamawa. Ta fara fim tun tana yar shekara 14 aduniya. ta fara fitowa acikin fina finan hausa tun tana yar shekara 15 aduniya.

 

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 344

Tayi aure har sau biyu amma ba wanda ta zauna. da farko ta auri Jarumi Sani Mai Iska, shekarar su 5 da yin aure suka rabu. daga nan ta auri Umar Kanu Yayan Mawaki Ali Jita. Shi kuma shekara biyu suka rabu.

 

Azantawar Blueprint suka yi da jarumar tace: Ni yanzu na daina yin fim kuma na daina auren dan fim ko waye. domin nayi ban ji da dadi ba. aurena na yanzu nafi jin dadi dana yi shi. kuma ina godiya da fatan alkairi ga jaruman yanzu. ni dai nadaina yin fim. aure shine mafita ba fim ba.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: