-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Facebook Ya Shiga Yarjejeniyar Sirri Kan Bayanan Mabiyansa


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

An gano wasu sakonnin email masu nuna yadda Shugaban Facebook da mataimakinsa suka bai wa wasu masu hade-haden manhajoji bayanan masu amfani da shafukan na Facebook inda suka hana wasu, a cewar wani dan majalisa.

Kwamitin majalisar Amurka ya saki wasu takardu masu dama a intanet a kan hakan.

Sun kuma bayyana cewa Facebook da gangan ya maida sanin bayanan sirri na amfani da shafukan ‘abu mai wahala’ ga masu amfani da shafin ta manhajar Android.

Amma Facebook ya musanta wannan zargin.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 19

- Advertisement -

Ya kuma bayyana cewa an gabatar da takardun ta ‘hanya mai rikitarwa’ kuma akwai bukatar karin bayanai.

An samu sakonnin na emails din ne daga shugaban kamfanin Six4Three wanda yake amfani da Facebook da kwamitin shafukan intanet da sadarwa da kuma kafafen yada labarai da wasanni ne ya fallasa su.

An fallasa kimanin takardu 250 wadanda wasu daga cikinsu ‘sirri ne matuka’.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: