-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

El-Rufa`i Bai Taba Baiwa Shugaban IZALA Mota Ba


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Wannan kazafi ne irin na wawayen cikinmu

Daga Ibrahim Baba Suleiman

A kwanakin nan makiya IZALA suna ta dora hotunan wasu motoci guda biyu kan cewa Gwamnan Kaduna Nasiru El-Rufa’i ya baiwa Shugaban IZALA Sheikh Abdullahi Bala Lau, domin tukuicin cewa da ya yi kungiyar IZALA ta yi matsayar zabar Buhari a zaben 2019.

Wannan Labari karya ne, Sahara Reporters ne ta ruwaito labarin, wasu Jahilai masu hassada wadanda basu samu tarbiyya a wajen iyayensu ba, suka dinga copy and paste da sharing, tare da kalamai na batanci ga wadannan Malamai.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 656

- Advertisement -

Wallahil Azim El-Rufa’i ko Buhari babu wanda ya taba Baiwa Sheikh Bala Lau Mota, duk motar da ka ganshi a ciki sayan abunsa yayi, Sheikh Yana da wadatattun motoci da yake hawa na zamani Wanda Kila El-Rufa’i bayi dasu, Kuma na kalubalanci Buhari ko El-rufa’i idan sun taba baiwa Sheikh Lau mota su fito su fada a duniya.

Mutane sunanan basu da wani alkhairi a bakinsu illa su kirkiri labari suna cin mutuncin mutane babu gaira babu dalili saboda harkar siyasa?

Kowa ya shuka alheri, alheri zai girba, haka in ka shuka sharri, sharri zaka girba, duniya ce ai, mu je zuwa.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: