EFCC Za Ta Soma Binciken Dala Bilyan 16 Na Wutar Lantarki

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Hukumar EFCC ta fara tattara bayanan binciken dala bilyan 16 na kudin wutar lantarki da aka ce wai an kashe domin samar da wuta a Nijeriya daga 1999 zuwa 2007, wato lokacin mulkin Obasanjo.

Ana zaton hukumar za ta tuhumi mutane kusan 150 akan kudin a gaban kotu.

Wasu Abubuwan Masu Alaka

BABBAN LABARI | Kotu Ta Bada Umurnin Mallakawa Gwamnatin…

1 of 662

Rahotanni sun nuna cewa EFCC ta samu amincewar Shugaba Buhari akan wannan aikin.

Daga Abdulhadi Isah Ibrahim

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: