DUMI DAMINSA: An rufe ofishin Malam Daurawa

1

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Talla

…….¥….
Daga Salisu Yahaya Hotoro
Biyo bayan jagorantar jaddada mubayi’a ga Jagoranmu Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Kwamandan Hizbah na jihar Kano Mal. Aminu Ibrahim Daurawa ya jagoranci manyan Malaman addinin musulunci na Kano sukayi a yanzu haka labarin da yake iskeni daga hukumar Hizbah a wannan rana an balle ofishin shi babban Kwamandan Hizbah na Kano dake unguwar Sharada inda aka akayi awon gaba da wasu kayayyaki dake cikin wannan ofishi kuma daga bisani aka saka sabon Makulli aka garkane wannan ofishi na Mal. Daurawa.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 661

Ko me gwamnatin jihar Kano take nufi da hakan???

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: