Labarai

Duk Duniya Babu Namijin da na ke so da kauna kamar Abdul’aziz Ganduje in ji Aseeyah Abdullahi

DAGA: Janaidu Amadu Doro.
Shahararriyar matashiyar budurwar nan da ta yi kaurin suna a kafar sadarwar Facebook wajen rubuce-rubucen barkwanci Aseeyah Abdullahi ta bayyana cewa duk Duniya babu namijin da ta ke tsananin so kamar dan gwamnan jihar Kano Abdul’aziz Ganduje tun bayan da ta yi Arba da hoton matashin ta kamu da matsanancin sonshi a ruhinta.

Budurwar ta bayyana hakan ne a shafinta na Facebook inda ta yi rubutu kamar haka :

“Idan na 6oye abinda ke cikin zuciyata na cuci kaina kuma hakan zai iya zama mun ciwo Ni fa tunda na ga hoton bawan Allah nan na ji nan duniya babu namijin da na ke so kamarshi.

A cewar budurwar Don Allah a ce ma mama gwaggo da Baba ganduje ina gaishe da su”.

Shin ko ku na ganin Burin matashiyar zai cika kuwa ?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: