Labarai

Duk Dan Najeriya Daya Cike Tallafin Korona Ya Samu ₦500,000 – Ministar Jinkai

Dukkan dan Najeriyar da ya cike neman tallafin Covid-19 ya samu 500,000 a asususn ajiyar sa na Banki ~ Ministan Jinkai Sadiya ta fadawa Buhari

A taron majalissar zartaswa na kasa da aka gudanar a ranar larabar ministar bada tallafi ta kasa Hon. Sadiya Faruq ta fadawa shugaba Buhari cewa, dukkan yan Najeriyar da suka cike tallafin Covid19 kowa ya samu N500,000 a asususn ajiyar sa na Banki.

Kunji fa shin kuma kun samu kuwa?

Majiya: APA HAUSA

Haarun

Haruna Lawan Usman is a certified Animal Health and Production Technologist, with more than 4 years experience in Animal Health and Production Technology.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: