Dubu 10 Da Ake Bawa Talakawa Siyan Kuri`arsu Ake -Bukola Saraki

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Naira dubu 10 da Gwamnatin tarayya ke rabawa ma talakawa ta Ofishin mataimakin Shugaban kasa Prof Yemi Osinbajo Cin hanci ne Domin neman ƙuri’a
_Abubakar Bukola Saraki

Saraki ya bayyana shirin (trade moni) da Gwamnati ke rabawa wa masu karamin karfi wani yunkurine kawai na neman sayen kuri’u, shirin akwai shi cikin kasafin kudin 2016/2017, amma Gwamnatin tarayya bata iya aiwatar waba sai da suka ga zaɓe yazo suka fara aiwatar da na 2018, sannan kuma muna da labarin ana cewa kudin kyauta ne alhalin kuma rancene,

Wasu Abubuwan Masu Alaka
Talla

Sheikh Dahiru Bauchi Ya Yaba Wa Gwamna Mai Mala Kan Inganta…

1 of 661

Sannan a wasu karkara har ana karbar (PVC)
ne ana daukar kudaden lambobin sirrin wannan ya tabbatar mana cewa APC tana kokarin yin amfani da haka Domin magudi a 2019,

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: