-Advertisement-


Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Dino Malaye Ya Tsallake Rijiya Da Baya Kan Maganar Yi Masa Kiranye


0 503

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

**DINO MELAYE YA TSALLAKE RIJIYA DA BAYA KAN MAGANAR YI MASA KIRANYE.

**HAKAN WANI KALUBALE GA GWAMNAN KOGI DA JAM”IYYAR APC A CEWAR JAMA’A

Rahotannin da muke samu na cewa tuni sanatan nan na jihar Kogi da ake takaddama a kan sa ya tsallake maganar kiranye da wasu daga al’ummar mazabarsa dake samun goyan bayan gwamnan jihar suka shirya mass.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 324

- Advertisement -

Dama tun a wancan sati ne shi sanatan ke takaddama da jami’an tsaro bayan da aka zargeshi da baiwa wasu matasa muggan makamai a jihar ta Kogi.

Bayanai sun ce shirin kiranyen tun da safen jiya asabar ya fuskanci karancin ,wasu fitowa kuma dama jam’iyyar PDP ta roki jama’a da Kada su amsa kiran fitowa kiranyen.

Wannan kiranye ya jawo kace na ce da dama inda wasu ke cewa bakin jinin gwamna Bello ne ya sa kiranyen yaki yiwuwa a yay in da wasu kuma ke ganin tasirin APCN ne yankin tsakiyar Arewa yake raguwa saboda kisan kare dangi da mazauna wannan yanki su ke zargin ana yi musu.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.