Dawowar Buhari Ta Haifar Da Wani Yanayin Canji Na Musamman – Lai Mohammed
Ministan Yada Labarai, Lai Mohammed ya yi ikirarin cewa Dawowar Shugaba Muhammad Buhari Nijeriya daga doguwar jinyar da ya yi a Landon zai yi matukar kara kafin guiwar al’ummar Nijeriya.
Ya kara da cewa dawowar uban kasa ya yi tasiri matuka saboda kowa ya ga an samu wani yanayin canji na musamman a tsakanin mutanen kasar nan saboda kowa na cike da murnar ga wannan dawowar ba-za-ta.
Add Comment