SOYAYYA GAMON JINI: Dan Sanda Ya Nemi Canjin Wajen Aiki Daga Sakkwato Zuwa Kano Saboda Jarumar Fim Maryam Yahaya
Daga Maje El-Hajeej
Jami’in dan sanda, Rilwani Bala ya ce, yanzu haka ya nemi canjin gurin aiki daga Sakkwato zuwa Kano dan kawai ya rika ganin sahibar sa Maryam Yahaya Tauraruwar Fina-finan Hausa.
“Ina Son Na zama Daya Daga Cikin Cikakkin Masoyin Maryam Yahaya Shi Yasa Na Shirya Tsaf Domin Neman Transfer Zuwa Kano Da Aiki Saboda Na Dinga Ganinta.
#rariya