Wani matashi dan asalin Nijeriya mai suna, Oshiorenoya Agabi ya kirkiro wata kwamfuta wadda ke iya gano bama-bamai da zarar da ji kanshinsu.
Matashin wanda ya sanyawa Kwamfutar suna ” Koniku Kore” ya kaddamar da ita ne a kasar Tanzaniya inda ya samu nasarar bude kamfaninsa.
Ya ce Kwamfutar za ta maye jami’an tsaro da ke filayen saukar jiragen sama.
Add Comment