Siyasa

Dan Majalisa Na Farko Da Akayima Kiranye A Nageriya

Dan Majalisa Ya Zagi Buhari Shi Kuma Al’ummarsa Sun Masa Kiranye

Hon Abu Galadima Dan Majalisar Jihane Mai wakiltar Karamar Hukumar Bebejin Jihar Kano kuma Dan Majalisa Ne Daya Shahra Wajen Dumama Kujerarsa A Majalisar Dokokin Jihar Ta Kano Dan Majalisa ne Da Baya Aiki Fari Bare Na Baki

Kwanakin Bayane Dan Majalisar Yayi Kalamai Masu Zafi Akan Shugaban Kasa Mohammad Buhari Inda Yake Cewa Duk Mai Hankali Idan Yaga Hoton Shugaban Kasa Mohammed buhari To Hakika Yasan Bashi Da wani Ragowar Anfani Ga Yan Nageriya,

 

Dan Majalisa Abu Galadima Ya Kara Da cewa Da ace Yana Majalisar Tarayyar Nageriya To Hakika Da Yanzu Ya Jima Da kai Kudrin Tsige Shugaban Kasar Koda Kuwa Haka Zata sa Ya Rasa Kujerarsa.

Haka Ya Fusata Al’ummar Karamar Hukumar Bebeji Yasasu Yanke Hukuncin Yi Masa Kiranye kamar Yadda Doka ta Tanazar Yanzu Haka Dai Komai Yazo Karshe Ko Wannan Ba kadai Bane Laifin Dan Majalisar Domin Sunsha Kamashi Da Laifin Wawure Masu Kudinsu tare Da almundahana akaramar Hukumar Ta Bebejin.

To Yanzu
dai Hukumar Zabe Ta Kasa Ta Yarda Da Kudrin Na Al’ummar Bebeji akan Dawo Da Dan Majalisar Gida
Inda Yamzu Haka Takardar Dawo Dashi Gida Ta Isa Majalisar Jihar Ta Kano,

A Jiyane Al’ummar Bebeji Sukayi Dafifi sula Kafa Suka Tsare Tare Da Zaman Dirshen Da Tare Kofar Majalisar Jiharta Kano Domin Dawo Da Dan Majalisar Gida kamar Yadda Kuke Ganin Wannan Hoton

Shidai Dan Majalisar Ya Samu Kuri’un Zabe ne A Lokacin Zabe
Sama da dubu talatin da hudu N30,000 Yanzu Kuma An Sami Al’umma Da Sukasa hannu Dan Majalisar Ya Dawo Gida mutun dubu ashirin da biyu N22,000

Ya Zama Ansami kashi Biyu Bisa Ukun Da ake Naima Kafin Dawo Da dan Majalisa Gida

Ashe Dai Doka Zata Fara Aiki A Nageriya ya Kuke Ganin Wannan Hukunci Da Dan Bebeji Suka Yanke?