Dan Kwallon Real Madrid Karim Benzima Na Daga Cikin Mahajjatan Bana
Fitaccen dan wasan kwallon kafa dan kasar Faransa Karim Benzema, wanda ke buga a Real Madrid, ya isa birnin Makka domin gudanar da aikin hajjin bana.
Benzema ya buga wasan da aka yi tsakanin Real Madrid da Valencia a ranar Lahadi da ta gabata.
Inda bayan nan ya wuce Saudiyya.
Add Comment