Kannywood

Dan Fim Sani Garba Sk Na Bukatar Agajin Gaggawa Daga Bakinsa

A yau ne munka samu labarin cikin faifan bidiyo wanda jarumi sani garba sk yake neman alummar Muslimi da su taima ke shi kamar yadda kannywood exclusive na wallafa a shafinsu na sada zumunta kamar haka

“Jarumin Finafinan Hausa Sani Garba Sk, yana kira ga al’ummar musulmi da su taimake shi game da halin rashin lafiyar da ya ke fama da ita.

Jarumin dai ya dade yana fama da ciwon suga, wanda har sai da ta kai shekaru biyu da suka gabata an rika yada labarin karya ana cewa ya rasu.

Ga wadanda suke da niyyar taimakonsa, za su iya tura masa sako a asusun ajiyarsa na banki kamar haka:

Account Number:0069811811
Bank: Sterling Bank

Account Name: Garba Sani

Ko kuma a kira shi ta wannan lambar wayar 08037030617″

Ga bidiyon nan ku saurara jawabi daga bakinsa Allah yasa adace ya baka lafiya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: